Sabowar Dokar Haraji ta Nijeria
Shin ka shirya tunkarar sabuwar dokar haraji da zata fara aiki nan da kasa da kwanaki arbain da biyar (45)? Dada Ado Mohammed Abubakar, FCA, FCTI Duk da gwamnati bata wayar da kan mutane yadda ya kamata. Ko kuma ince ta fi mai da hankali akan wasu tsiraru . Mu…


