Kafin ka canza daga BN zuwa RC โ ga gaskiyar da ba a gaya maka ba.
Kafin ka canza daga BN zuwa RC โ ga gaskiyar da ba a gaya maka ba! Mutane da yawa suna gaya min an basu shawara su chanja rijistar kasuwancin su daga “Business Name (BN) zuwa “Registered Company” (RC). Hujjar da kawai masu basu shawara suke amfani da ita shine mai…



